Monday, September 21
Shadow

Ban yadda da sulhu da Tshàgyèràn Dhàjì ba saboda yaudarar mutane kawai suke>>Inji Janar Christopher Musa

Sabon Ministan tsaro, Janar Christopher Musa ya bayyana cewa, bai yadda da yin Sulhu da ‘yan Bindiga ba.

Yace suna amfani da yin sulhu ne kawai su samu kara sayen makamai da kuma samun kudi.

Yace yawanci garuruwan da aka yi sulhu da ‘yan Bindiga sukan koma su ci gaba da kaiwa mutane hari daga baya.

Karanta Wannan  Kai Wannan Rashin Kunya har inaa? Matashiya daga Arewa ta fito kafar sada zumunta tawa wani Tonon Silili inda tace sun yi tsada ta biya masa bukata amma yaki biyanta hakkinta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *