
Tauraruwar fina-finan Hausa, Samha M. Inuwa ta yi karin haske kan zargin da ake wai ta saka Bidiyon a shafinta na Tiktok babu kaya a jikinta.
Samha tace ba gaskiya bane akwai kaya a jikinta kawaidau mutane sun ga abinda suke son ganine.
Tace ‘yan uwa da abokan arziki sun yi ta kiranta dan jawo hankalinta kan Bidiyon kuma aka sata ta gogeshi.
Tace amma ba tsirara take ba akwai kaya a jikinta.