
Wata ma’aikaciyar Lafiya, Nurse ta roki mata masu ciki a Arewa da cewa dan Allah su rika aske gashin gabansu kamin lokacin haihuwarsu yazo.
tace wata abokiyar aikinta an kawo me bari tace gabanta duk gashi ba kyan gani sai ita ta aske mata.
Tace dan Allah matan Arewa su rika Aske gashin gabansu.