
Tauraron mawaki Soja Boy da yake wakokin batsa a baya amma yanzu kuma ya dawo yana waka yana rungumar mata yace ya daina rungumar mata.
Ya bayyana hakane a wani Tiktok Live inda wani ustaz ya masa wa’azi.
Ustazun ya gayawa Soja Boy cewa, wakokin da bai yi runguma ba sun fi samun masu kallo.