Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wasu gungun Giwaye suka bayyana a Jihar Borno suna cinye amfanin gona

Giwaye sun bayyana a garin Kala Balge na jihar Borno inda suke cinye amfanin gona da yiwa dabbobin kiwo Barazana.

Mawallafin harkar tsaro, Zagazola Makama ne ya bayyana hakan inda yace gwamnati ya kamata ta dauki mataki dan kawar wa mutane wannan barzanar.

Karanta Wannan  Shekara biyu na yi ina wa Tinubu aiki a matsayin me magana da yawunsa amma bamu taba zama ni dashi ba ko sau daya>>Inji Aliyu Audu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *