Bidiyon da ya nuna wata coci na amfani da POS wajan karbar sadaka ya dauki hankula.
Bidiyon yayi ta yawo a kafafen sada zumunta ana ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.