
Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu a ziyarar da ya kai Kano ya hadu da shahararrun mutane da yawa ciki hadda me wasan barkwanci, Umar Bush.
A wani Bidiyo da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta, An ga Seyi Tinubu ya zo wucewa inda Umar Bush ya zo ya gitta ta gabanshi.
Lamarin ya baiwa mutane mamaki inda da yawa ke cewa bai damu da girman dan shugaban kasar ba.