Thursday, February 5
Shadow

Da Duminsa: Sabon Ministan tsaro, Christopher Musa ya shiga ofis, Kalli Bidiyon yanda aka tarbeshi a ofishi sa

A yau, Juma’a, Sabon Ministan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya shiga ofis a yau, Juma’a.

Ya samu tarba me kyau a ma’aikatar tsaron.

Karanta Wannan  Kudi na Kauye: Mutanen Kauyen Bauchi Dake kan hanyar zuwa Saudiyya sun dauki hankula bayan da suka dauki hotuna da farar Budurwa me aiki a cikin jirgin sama

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *