Friday, December 5
Shadow

Allah Sarki, Kalli Bidiyon yanda wani dan Najeriya ya sayi Buhun shinkafa ya rabawa mutane kyauta saboda murnar shugaba Tinubu ya nada janar Christopher Musa Ministan tsaro

Wannan wani matashi dan Najeriya ne da yace yana tsaka ds tafiya zuwa wani gari amma da yaji labarin an baiwa Janar Christopher Musa mukamin Ministan tsaro.

Shine ya tsaya a wani kauye ya sayi Buhun shinkafa ya rabawa mutane kyauta.

Yayi fatan cewa Allah ya baiwa sabon Ministan nasara ya kawo karshen matsalar tsaron Najeriya.

Karanta Wannan  El-Rufai, Amaechi,Buhari, da Osinbajo basu je taron masu ruwa da tsaki na APC ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *