
Bidiyon Shoprite na Abuja dake Apo a dauki hankua baya da aka ga babu komai a cikinsa.
Wata da ta je Shoprite dinne ta fito ta bayyana hakan inda tace idan zasu kulle gara su kulle kawai amma wannan irin abin bai kamata ba.
Shoprite dai sun kulle shagunansu a sassa daban-daban na Najeriya.