INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN
Hazikin Dan Sanda DSP Tijjani Bulama Ya Rasu A Abuja
Allah Ya Yi Wa Hazikin Dan Sanda DSP Tijjani Bulama Rasuwa Da Yammacin Yau Lahadi A Abuja.
Za’a Yi Jana’izarsa Gobe Litinin Da Misalin Karfe 1:00 Na Rana A Kabala West, Jihar Kaduna.
Allah Ya Jikansa Da Rahama!