Friday, October 23
Shadow

An siyawa Jamila Nagudu sabuwar Mota dalilin Tafiyar Triple R

Tauraruwar fina-finan Hausa, Jamila Nagudu ta wallafa sabuwar motar da aka siya mata.

Tace tana godiya ga Masoyanta, Triple R da kuma Allah.

Jamila Nagudu na daga cikin taurarin fina-finan Hausa dake tallata gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna:Yanda aka ceto wata Budurwa da saurayi ta ya mata tsìràrà ya daureta dan yin tsafi a dakin Otal

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *