
Sabbin Bidiyon shagulgulan Bikin Auren Rahama Sadau sun bayyana a kafafen sada zumunta inda aka ganta tare da ‘yan Uwanta suna shagali.
Bidiyoyin sun dauki hankulan mutane inda kuma suka daurewa mutane kai inda wasu suka rika tambayar shin wai sai yanzu za’ayi bikinne?
Dalili kuwa shine a jikin Rahamar an ga an rubuta ta kusa zama Amarya.
Saidai wasu na tunanin tsaffin Bidiyon ne aka saki.