Monday, December 15
Shadow

Da Duminsa: Mataimakin Gwamnan jihar Bayelsa, Lawrence Ewhrudjakpo ya yanke jiki ya fàdì a ofishinsa ya kuma rigamu gidan gaskiya

Rahotanni daga jihar Bayelsa na cewa, Mataimakin Gwamnan jihar, Lawrence Ewhrudjakpo ya yanke jiki ya fadi a ofishinsa.

An garzaya dashi FMC dake Yenagoa inda likitoci suka tabbatar da cewa ya rigamu gidan gaskiya.

Ya fadi ne da misalin karfe 1:30 na rana inda na kusa dashi suka ce hakan na da alaka da yawan aikin da yake yi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wai me yasa har yanzu ba'a samu malamin da yace Talauci Haramun bane? Inji Gfresh Al-amin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *