June 19, 2024 by Bashir Ahmed Kwalliyar Sallah kenan ta Hadiza Gabon a wannan hoton data sakawa masoyanta a shafinta na sada zumunta. Da yawa sun yaba: Karanta Wannan Ba Zan Iya Auren Dan Fim Ba, Saboda Dan Fim Yana Da Farin Jini A Wajen Mata, Ni Kuma Ina Da Kishi, Cewar Rayya Ta Shirin Kwana Casa'in