Saturday, December 13
Shadow

Da Duminsa: Ministan Tsaro ya kaiwa Iyalan Marigayi Janar Muhammad Uba ziyara

Ministan tsaro, Janar Christopher Musa me ritaya ya kaiwa iyalan Marigayi Janar Muhammad Uba ziyara.

Ya mika ta’aziyyar sa garesu inda ya bayyana Janar Muhammad Uba a matsayin jajirtacce wanda yasan aikinsa.

Ya sha Alwashin dakile ayyukan ta’addanci.

Janar Muhammad Uba ya rasa rayuwarsa ne a hannun Kungiyar Bòkò Hàràm bayan da suka kamashi.

Karanta Wannan  Ta yaya ake tantance labari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *