Thursday, December 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Dangote ya kaddamar da Naira Biliyan 100 duk shekara dan tallafawa matasa dalibai inganta karatunsu

Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya kaddamar da tallafin Naira Biliyan 100 duk shekara dan ya rika tallafawa matasa dalibai inganta karatunsu.

Shirin zai tallafawa dalibai akalla 155,000 duk shekara.

Shirin zai kashe Naira Tiriliyan 1 a cikin shekaru 10 mazu zuwa.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Ganin Dan Kamfai(pant) a wajan daukar film din Hausa(location) ya jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *