Monday, December 15
Shadow

Ni Mutuniyar Kirki ce, bana Shan Ghìyà>>Inji Fitsararriyar mawakiyar Amurka yayin da take shirin zuwa kasar Saudiyya yin waka

Fitsararriyar mawakiyar Amurka, Cardi B ta bayyana cewa ita mutuniyar kirki ce.

Tace bata shan giya kuma tana bin doka.

Ta bayyana hakane yayin da take shirin zuwa kasar Saudiyya yin waka.

Lamarin ya jawo cece-kuce da yi mata dariya da shagube.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Ummi Nuhu ta yi kyau kwanaki kadan bayan da Hadiza Gabon ta yi hira da ita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *