Monday, December 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wannan matashiyar ta Gàuràwà wannan tsohon Màrìy saida ya gigice bayan da ya shafa mata cìnyòyì a cikin mota

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wannan matashiyar ta gaurawa wannan tsohon mari sai da ya gigice bayan da ya shafa mata cinyoyi.

Tsohon dai direba ne inda ya dauke ta dan kaita inda zata ta, amma akan hanya sai ya rika shafa mata cinyoyi.

.Ta dauki abinda ya faru a tsakaninsu inda ta rika ture masa hannu amma ya rika ci gaba da shafa mata jiki.

Bayan da ta sauka daga motar tasa ne sai ta tayar da rigima har ta kai ga ta falla masa mari.

https://twitter.com/TaoFeek182/status/1999211491837223330?t=esKYmrWIQA5uvIOxxu54zQ&s=19
https://twitter.com/TaoFeek182/status/1999208692801998977?t=zXJIJETXcKt5sjQp3iO3og&s=19
Karanta Wannan  Gwamnatin Tarayya Ta Fara Biyan Ķudin CCT/RRR 25K Ta Hanyar Biya Ķai Tsaye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *