Monday, December 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraron Dan Damben Amurka, John Cena yayi ritaya daga Damben Wrestling

Tauraron dan damben kasar Amurka, John Cena yayi Ritaya daga damben inda aka ganshi a wani Bidiyo yana bankwana da ‘yan Kallo.

John Cena dai ya shahara sosai musaman a tsakanin Matasa .

https://twitter.com/WWE/status/2000042943894221010?t=3fNSopFnPPDQUICgQ0XaHw&s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo yanda 'yan Bìndìgà da suka tuba suka koma zikiri da salatin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *