
Tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami ya koka da cewa EFCC sun hanashi Beli.
Hakan na zuwane bayan da EFCC ta kamashi tana bincikensa kan zargin almundahanar makudan kudade.
Daga cikin kudaden da ake zargin Malami da cinyewa hadda kudaden Abacha da aka kwato.