Friday, December 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai na ci gaba da shan yabo saboda yanda yake Hidimtawa Mahaifiyarsa da ya kai aikin Umrah

Tsohon gwamna jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai na ci gaba da shan Yabo saboda yanda yake Hidimtawa mahaifiyarsa da ya kai aikin Umrah.

An ganshi yana turata a cikin keken Guraku.

Karanta Wannan  Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II Ya Ziyarci Gidan Marigayi Muhammadu Buhari Dake Kaduna Domin Mika Ta'aziyya Ga Iyalansa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *