
Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa, a yayin da ‘yan kasar China, Indiyawa da Labanan ke zuwa Najeriya chirani da neman kudi.
Su kuma ‘yan Najeriyar na zuwa kasashen Turawa nema kudin.
Yace shin menene ‘yan wadancan kasahen suka gani a Najeriya da matasan Najeriya basu gani ba?