Monday, December 15
Shadow

Ban yadda da shugaban EFCC ba, ba zai min Adalci ba dan haka a canjashi>Inji Tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami

Tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami ya bayyana cewa, bai yadda da shugaban EFCC ba saboda ba zai masa Adalci ba.

Malami ya bayyana hakane ta bakin me magana da yawunsa, Muhammad Doka.

Inda yace a lokacin yana ministan shari’a, Kotu ta bayar da umarnin yin bincike kan wani zargin aikaa ba daidai ba a EFCC wanda kuma a wanca lokacin shi shugaban EFCC na Yanzu, Mohammad Doka shine sakataren Hukumar.

Yace dan haka yanzu abubuwa da yake masa kamar ramuwa ne da bita da kulli da ya koma ADC.

Yace dan aka yake neman a cireshi daga mukamin.

Karanta Wannan  Umar Bazaza ya nemi a bashi auren dalibai mata da suka ciwo gasar Turanci ta Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *