Thursday, December 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Inda aka ji Tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami na cewa, ya rabar da motoci 100

Bidiyon tsohon Ministan shari’a, Abubakar malami na fadar ya rabar da motoci 100 ya dauki hankula a kafafen sadarwa.

Da yawa na zargin cewa, kudin da aka sayi motocin an samesu ne ta hanyar da bata dace ba

Karanta Wannan  Da Duminsa: Malaman Jinya(Nurse) sun janye yajin aikin da suke

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *