Thursday, December 18
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau

Rahotanni daga kasuwar canjin kudi na cewa, a kasuwar gwamnati, ana sayen dala akan Naira 1,453.67

Yayin da a kasuwar bayan fage ana sayenta a farashin Naira 1,475 Sannan a sayar a farashin Naira 1,485.

Wannan shine farashin kasuwar Chanji ta yau, 17 ga watan Disamba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: An hango me kamfanin Facebook, Mark Zuckerberg na kallon Nonuwan matar me kamfanin Amazon a wajan taron rantsar da Donald Trump a matsayin shugaban kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *