Thursday, December 18
Shadow

Allah Sarki, Kalli Bidiyon cikin sheshshekar kuka Sumy Baby da a baya suka yi waka da Soja Boya yana Rhùngùmàrta tace dan Allah mutane su daina zhaghin ta akan wannan Bidiyon haka, isa bata so

Sumy Baby wadda suka yi Bidiyon waka ita da Soja Boy aka gansu yana rungumar ta tace dan Allah mutane su daina zaginta akan lamarin domin ta tuba.

Cikin kuka ta bayyana a wani Bidiyo tana fadar cewa, aiki ne ta yi ya biya ta ba wani abu mummuna aka ga suna yi ba.

Tace abin yayi yawa irin zagin da ake mata aka Bidiyon.

Ko da dai Dr. Hussain Kano yayi amfani da wannan Bidiyon wajan mayar mata da martani bayan da ta sokeshi kan kalamansa na cewa baya son shiga Aljannah da ceton Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

Karanta Wannan  Falalar Goma na karshe daga bakin Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *