‘Yar Najeriya Helen Williams ta shiga cikin kundin tarihin Duniya bayan da ta yi karin gashi da ya fi kowane tsawo a Duniya.
Tsawon karin gashin nata ya kai kafa sama da 50.