
Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah ya jawo hankalin iyaye kan daina kai ‘ya’ya makaranta wani Gari.
Yace yarinya na gabanka ma ya ka kare da tarbiyyarta ballantana kuma ka turata Karatu wani gari.
Ya bayyana cewa, yace gara ta zauna a gida idan miji yazo shikenan idan ma bai zo ba ta ci gaba da zuwa Islamiya.