
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare yace bai taba yin rantsuwa da Qur’ani ba sai da ya zama Gwamna.
Yace dan haka yasa irin nauyin dake kansa.
Yace mutane da yawa sun yi imanin cewa, ‘yan Siyasa Mayaudara ne Maqaryata.
Yace amma shi ba haka yake ba.