Tuesday, April 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka ga Abubakar Malami ya yiwa Tinubu yakin neman zabe a 2022

Tsohon Ministan shari’a, Abubakar malami da yanzu haka ke tsare a hannun hukumar EFCC an ga Bidiyon sa da yakewa Shugaba Tinubu yakin neman zabe a shekarar 2022.

Da yawa dai cikin mabiyansa na ganin kamen da aka mai yanzu ba’a masa halacci ba.

Karanta Wannan  Dalilin da yasa na kifar da gwamnatin Buhari duk da yake cewa nine shugaban ma'aikatansa>>IBB ya magantu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *