Saturday, December 20
Shadow

Ina alfahari da bayyana muku cewa, Jam’iyyar APC itace babbar jam’iyyar da babu kamarta kaf Afrika>>Shugaba Tinubu

shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, yana Alfaharin sanar da ‘yan kasa cewa, Jam’iyyarsu ta APC itace babbar Jam’iyyar da babu kamar ta kaf Afrika.

Shugaban yace a yanzu jam’iyyar APC na da gwamnoni 28.

Ya bayyana hakane a wajan babban taron jam’iyyar daya Gudana a Abuja.

Karanta Wannan  Karanta Cikakken bayani kan Rayuwar AM. Yerima, Shekararsa Nawa, Dan wace jihane, kuma waye mahaifinsa na gaskiya?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *