Saturday, December 20
Shadow

Kalli Bidiyon: Shugaba Tinubu ya sauka a Maiduguri a ziyarar aiki da yake

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sauka a garin Maiduguri a ziyarar da yake yi a jihar Borno.

Shugaban zai kaddamar da ayyukan da gwamnatin jihar ta Gudanar ne.

Gwamnan jihar, Babagana Umara Zulum da tsohon Gwamnan Jihar, Madu Sheriff ne suka tarbi shugaban a filin jirgin sama na Muhammadu Buhari.

Karanta Wannan  Ji Sakon da Diyar Buhari ta fitar kwana daya da Jana'izarsa daya dauki hankula sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *