
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana cewa, Wawa ne kadai wanda ya shirya lalata rayuwarsa zai tsaya takara da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a zaben shekarar 2027 me zuwa.
Ya bayyana hakane a wajan taron jigajigan jam’iyyar APC
Saidai yace a Dimokradiyya muke, duk me ra’ayi a iya fitowa ya tsaya takarar shugaban kasar a 2027 ya gwada sa’a.