
Wasu ‘yan matan Kannywood sun fito sun yi tonon Silili inda suka ce an hanasu daukaka ne saboda an nemesu sun ki bayar da kansu.
Sun ce duk macen daka gani a fim ko tsohuwa ko yarinya saida aka nemeta.
Ke bayar da labarin tace kai ko mahaifiyartace kuka gani a film to sai da aka nemeta.