Tuesday, May 19
Shadow

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: A cikin Azumin Ramadana an kama wata Musulma da dadironta Kirista a Jihar Katsina

Rahotanni daga Dutsin Ma ta jihar Katsina na cewa, a cikin watan Azumin Ramadana, Hukumar Hisbah ta jihar ta kama wata mata me shekaru 26 tare da dadironta wanda Kirista ne me shekaru 35 a garin Dutsin ma.

Rahoton yace an kamasu ne suna zaman dadiro a daki daya duk da ana cikin watan Ramadana.

An kamata ne bisa jagorancin Hisbah karkashin shugabanta, Malam Shafi’u Ibrahim.

Rahoton dai yace masoyan na zaunene ba tare da aure ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Farfesa Isa Ali Pantami yayi zagayen gari a Gombe ana ta ce masa sai malam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *