Wani Barawon waya da ya shiga hannu ya koma yiwa mutane wa’azi.
Barawon yawa abokinsa da ya bashi waje ya zauna a gidansa satar wayane.
Saidai an jishi yana cewa Allah fa yace ku yafe idan an saba muku.