
Rahotanni sun ce an ga ‘yansanda sun mamaye Otal din Azir da Azir Arena dake jihar Sakkwato wanda mallakin tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami ne.
Malami dai yana hannun hukumar EFCC tana bincikensa.
Ana zarginsa da Almundahanar kudade masu yawa.