An samu rahotannin auren Tauraruwar fina-finan Hausa, Fatima Kinal saidai auren an yishine a asurce.
Amma daga baya, hotuna sun karade kafafen sadarwa inda ake ta cewa wannan shine mijin data aura.