Tuesday, August 11
Shadow

Kalli Bidiyon wani irin kara da jirgin saman Najeriya ke yi kamar na mota yayin da ya zo tashi

Wannan wani jirgin sama ne da ya rika kara kamar na tsohuwar mota yayin da ya zo tashi.

Daya daga cikin wadda suke cikin jirgin ce ta dauki Bidiyon inda tace sun tashi duk suna cikin tsoro.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Kalaman Da Naja'atu ta yi akan Farfesa Isa Ali Pantami ya nuna cewa, bata san addini ba>>Inji Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *