Monday, August 17
Shadow

An gano Mijin da Tauraruwar Kannywood, Fatima Kinal ta aura

An samu rahotannin auren Tauraruwar fina-finan Hausa, Fatima Kinal saidai auren an yishine a asurce.

Amma daga baya, hotuna sun karade kafafen sadarwa inda ake ta cewa wannan shine mijin data aura.

https://www.tiktok.com/@mrs_abdul.guga/photo/7586182892066229512?_r=1&_t=ZS-92Qb7rJ9GLo
Karanta Wannan  Da Duminsa: Da kuke ta surutu dan Buhari ya je Asibitin kasar Ingila to da Asibitin Najeriya yake zuwa da tuni ya dade da Shekawa barzakhu>>Inji tsohon me magana da yawunsa, Femi Adesina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *