
Rahotanni daga kasar Nijar na cewa, kasar ta Haramtawa ‘yan kasar Amirka shiga kasarta da basu Visa.
Hakan na zuwane biyo bayan saka kasar Nijar cikin kasashen da Amirka ta haramtawa shiga kasarta.
Amirka ta saa hadda Najeriya da sauran wasu kasashe data kira Matalauta cikin kasashen data haramtawa shiga kasarta.