Tuesday, December 23
Shadow

Da Duminsa: Musulmai 12 dake kan hanyar zuwa wajan Maulidi sun bace a kauyen Zak dake jihar Filato

Rahotanni daga jihar Filato na cewa, Musulmai 12 dake kan hanyar zuwa Maulidi a Karamar hukumar Wase jihar Filato sun bace.

rahotanni sun wasu Tshàgyèràn Dhàjì Kiristoci ne suka yi garkuwa dasu.

Garkuwar ta farune ranar 21 ga watan Disamba a daidai kauyen Zak. Wani shaida ne ya kai rahotan faruwar lamarin.

Kafar Zagazola Makama tace jami’an tsaro sun je wajan inda aka fara neman wanda aka dauke din.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Shugaba Tinubu zai mayar da Gwamna Fubara kan mukaminsa na Gwamnan jihar Rivers, ji sharudan ban mamaki da aka gindaya masa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *