An zargi wasu sojojin Najeriya da zalintar Direbobi akan Titin Auchi dake kudancin Najeriya.
Saidai mutane da yawa sun hadu inda suka kori sojojin daga titin kuma dole haka sojojin suka tafi saboda mutanen nada yawa.