
A yau an tashi da yamadidin cewa wata Tauraruwar fina-finan Hausa ta yi cikin shege har kuma ta haihu.
Saidai ana ta cewa wance ce wance ce.
Daga cikin wanda ake cewa itace ta yi cikin shegen akwai Zara Diamond.
Saidai ta fito ta wanke kanta inda ta yi Live.