Wednesday, October 28
Shadow

Kalli Bidiyon:Hassan Make-Up ya je gidan su jarumar da ta yi Chikin Shègè a Kano

Tauraron Tiktok, Hassan Make-Up ya je gidan su jarumar data yi cikin Shègyè a Kano.

Ya bayyana hakane a Bidiyon da ya wallafa inda yake cewa jarumar ta yi Hakuri ba gulmace ta kaishi ba, kawai ya je su gaisa ne sai ya ganta da Jariri a hannu.

Saidai Hassan Make-Up bai fadi ko wacece ba.

Karanta Wannan  An shiga sabuwar shekara a Newzealand

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *