
Sumih Baby wadda Soja Boy yayi wakar badala da ita yana rungumarta ta fito ta bayyana cewa, masu Zhaghin ta da yi mata ba’a su sani ita ‘yar Aljannah ce.
Ta bayyana hakane cikin zagi da fushi kan masu nuna mata Bidiyon wakar da Soja boy yake rungumarta.
Ta sha cewa ita fa ta tuba amma mutane basa dena zaginta.