Wednesday, October 28
Shadow

Kalli Hotunan: Kadarorin Tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami na Naira Biliyan 212 da EFCC ta gano

Wannan hotunan kadarorin tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami kenan da EFCC ta gano da darajarsu ta kai Naira Biliyan 212.

Kadarorin na jihohin Kebbi, Kano ne.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda matasa suka lalata fastar Yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a Jihar Yobe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *