Thursday, December 25
Shadow

Wani Bidiyo da aka dauka na fadar shugaban kasa dake Abuja ta sama ya tona Asirin gidan, da yawa na cewa bai kamata a bari Bidiyon ya hau kafafen sada zumunta ba

Wani Bidiyo da aka dauka na fadar shugaban kasa, Villa, ya dauki hankula.

Bidiyon an daukeshi ne da jirgi marar Matuki ta sama wanda ya nuna kowane sashe na fadar shugaban kasar dake Abuja.

Bidiyon ya yadu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga mutane na ta Allah wadai da fadar cewa bai kamata a bari wani ya dauki irin wannan Bidiyon ya yadashi a kafafen sada zumunta ba.

Wasu na kafa Misalai da cewa, a kasashen Duniya da suka ci gaba har ma dana Afrika ba za’a bari irin haka ta faru ba.

Karanta Wannan  KATSINA BA KORAFI: Gabanin Zuwan Tinubu Jihar Katsina An Hango An Rubuta Katsina Ba Ƙorafi A Allon Da Aka Sanya A Bakin Hanya Duk A Shirye-Shiryen Tarbar Shugaba Tinubu Zuwa Jihar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *