Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, yanda ya ga ana ta shiga kasuwar Onitsha dake kudancin Najeriya ana siyayya alamar Gwamnatinsa na aiki kenan.
Ya bayyana hakanne ta bakin kakakinsa, Bayo Onanuga